1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 08.04.2019

Abdullahi Tanko Bala
April 8, 2019

A cikin shirin za a ji cewar hukumonin kasar Kamaru za su mayar da yan Najeriya 20,000 zuwa gida tare da rakiyar jami'an tsaro domin basu kariya, tun bayan da suka tsallaka cikin Kamarun gabanin babban zaben Najeriyar don gujewa rikici.

https://p.dw.com/p/3GTqB