1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 14.08.2019

Gazali Abdou Tasawa
August 14, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa a Najeriya Shugaban Muhammadu Buhari ya bai wa babban bankin kasar umurnin dakatar da bai wa 'yan kasuwan kasar masu shigo da kayan abinci daga waje tallafin kudin shigo da abincin daga ketare.

https://p.dw.com/p/3NuFJ