1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 17.06.2019

Binta Aliyu Zurmi
June 17, 2019

A cikin shirin za a ji hukumomin agaji a jihar Borno sun tabbatar da mutuwar mutane sama da 30 da kuma jikkatar mutane 42 sanadiyyar harin kunar bakin wake a Konduga da ke jihar Borno.

https://p.dw.com/p/3KbnV