1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 20.09.2019

September 20, 2019

Cikin shirin za a ji yadda matasa a Najeriya suka fito don zanga-zangar lumana kamar yadda takwarorinsu na duniya ke yi, saboda neman azamar mahukunta kan kare matsalar sauyin yanayi. A Kamaru an tashi da harbe-harbe a Bamenda.

https://p.dw.com/p/3PyAq