1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 22.04.2019

Mohammad Nasiru Awal
April 22, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa ana ci gaba da zaman jumami a Sri Lanka bayan hare-haren bam da aka kai kasar a ranar Lahadi. Muna dauke da shiri na musamman kan bikin Easter na 2019.

https://p.dw.com/p/3HE2F