Shirin Rana 23.03.2019

Now live
mintuna 60:00
Al'ummar jihar Kano sun koka game da abinda suka kira amfani da 'yan bangar siyasa wajen tada hankali da hana jama'a gudanar da zaben gwamna da aka karasa a wannan Asabar.