1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 24.04.2019

April 24, 2019

Cikin shirin za a ji cewa bankin raya kasashen Africa na AfDB na shirin jagorantar wata gidauniyar tara kudi a cigaba da neman hanyar tunkarar barazanar kafewar tafkin Chadi. Hadarin wata motar safa, ya yi sanadin mutuwar mata da kananan yara a arewacin Najeriya.

https://p.dw.com/p/3HLoz