1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 27.07.2020

Ahmed Salisu
July 27, 2020

Shirin na dauke da rahotanni da labaran duniya daga sassa dabam-dabam, ciki har da yadda mahajjata kalilan suke shirya gudanár da aikin hajjin bana da annobar Coronavirus ta takaita yawan musulmi da ke da niyyar gudanar da ibadar.

https://p.dw.com/p/3g0jK