1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

August 2, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai Afirka a Mako wanda ke dauke da wasu daga cikin rahotannin da muka kawo muku a mako mai karewa sai shirin Abu Namu da shirin Darasin Rayuwa da kuma Ku Shiga Kulob har ma da Wasikun Masu Sauraro.

https://p.dw.com/p/3gHtC