1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana:23.04.2019

Zulaiha Abubakar
April 23, 2019

Zaku ji cewar al'ummar kasar Sri Lanka sun bayyana shakku game da matakin tsaron da gwamnati ta dauka biyo bayan samun rahoton yadda hukumomin leken asiri suka tsoratar da hukumomi game da yiwuwar kai hari a kasar ba.

https://p.dw.com/p/3HIRC