Shirin safe 06.02.2019

Now live
mintuna 29:45
A cikin shirin za a sha labaran duniya, ciki da yanayin yaki da al'adar yi wa mata kaciya da ke zuwa a yayin da ake bikin yaki da al'adar da ke janyo munmunar illa ga lafiyar mata da lamarin ya shafa a sassan duniya.

Kari a Media Center

mintuna 60:00
Duka rahotanni | 06.02.2019

06.02.2019: Shirin rana

mintuna 03:01
Duka rahotanni | 22.01.2019

Mata 'yan dambe a Masar

mintuna 30:00
Duka rahotanni | 14.11.2017

Shirin Safe: 14.11.2017