1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 07.03.2018

March 7, 2018

Cikin shirin za a ji cewa ana zaben shugaban kasa a Saliyo bayan karewar wa'adin shugaba mai ci Ernest Bai Koroma. Kasashen Libiya da Sudan, sun tasam ma kwace makaman da suke hannun jama,a, a kokari da suke yi na samar ta tabbataccen tsaro a ciki da ma kan iyakokinsu. kasashen, sun kafa wata rundunar da ta fara samamen tattara makaman da su tabbatar suna wadari tsakanin jama'a ba bisa ka'ida ba.

https://p.dw.com/p/2tonJ