1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 08.12.2018

Ramatu Garba Baba
December 8, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, akalla mutum 6 ne suka rasa rayukansu yayin da wadansu kimanin 100 suka sami rauni a sanadiyar turmutsitsi da aka samu a wani gidan rawa da ke kasar Italiya.

https://p.dw.com/p/39hwb