1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 12.04.2019

Yusuf Bala Nayaya
April 12, 2019

A kasar Sudan bayan da sojoji suka hambarar da gwamnatin Shugaba Omar al-Bashir karkashin jagoranmci na ministan tsaro Awad Ibnouf har yanzu masu zanga-zanga na nuna kafewarsu na ganin an dora kasar kan tafarki na dimukuradiyya.

https://p.dw.com/p/3GeCG