1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 16.02.2019

Yusuf Bala Nayaya
February 16, 2019

A cikin shirin za a ji ta leko ta koma ga shirin zaben shugaban kasa da 'yan majalisa a Najeriya bayan da hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta ce sai a mako mai zuwa. Za mu JI martani daga sassan na Najeriya.

https://p.dw.com/p/3DUpj