1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 16.04.2019

Ramatu GarbaApril 16, 2019

A cikin shirin za a ji cewa, Faransa ta tsunduma cikin yanayi na jimami a sanadiyar munmunar gobara a ginin babban cocin Notre Dame mai cike da dinbim tarihi. Daruruwan 'yan kasa ne suka kewaye harabar mujami'ar da ke Paris bayan shawo kan wutar.

https://p.dw.com/p/3Gsd5