1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 23.05.2019

Gazali Abdou Tasawa
May 23, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa matsalar garkuwa da mutane don neman kudin fansa a Najeriya ta soma yin barazana ga makomar aikin noma a wasu yankunan kasar.

https://p.dw.com/p/3Ivws