1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 27.04.2019

Ramatu Garba Baba
April 27, 2019

A cikin shirin za a ji cewa, Rundunar jahar Rivers a Najeriya, ta tabbatar da labarin sace wasu ma'aikatan kamfanin mai na Shell guda biyu tare da halaka wasu 'yan sanda da ke aikin tsaronsu, lamarin ya auku ne a ranar Juma'ar da ta gabata.

https://p.dw.com/p/3HXs6