1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 29.04.2019

April 29, 2019

Cikin shirin za a ji cewa sojojin Sudan da 'yan adawa sun cimma yarjejeniyar kafa majalisar hadaka ta gwamnatin rikon kwarya. Sai dai duk da hakan masu zanga zanga sun ci gaba da zaman dirshan. A jigawar Najeriya an yi nasara a yaki da polio.

https://p.dw.com/p/3HbNW