1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

April 7, 2023

Shirin na dauke da yadda wata makaranta a Legas da ke Najeriya ke karbar kwalaben roba da sauran shara a matsayin kudin makaranta daga hannun iyaye. A Nijar kuwa matsalar sauyin yanayi ne ke shafar rayuwar kananan yara a Agadez. Sai Kamaru da cunkoson gidajen yari ke zama wata matsala a jihar Arewa.

https://p.dw.com/p/4PoLk