1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 01.08.2019

Binta Aliyu Zurmi
August 1, 2019

A cikin shirin za a ji sabbin matakan yaki da ta'addanci da Najeriya ta sanar. Akwai hira da aka yi da wani dan kungiyar Boko Haram. Haka za a ji yadda cutar Ebola ke ci gaba da barna a Kwango.

https://p.dw.com/p/3NBvb