1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 14.09.2014

Zulaiha Abubakar
September 14, 2019

Za kuji cewar Mahukuntan kasar Spain karkashin jagorancin firaiminista Pedro Sanchez sun ziyarci Kudu maso Gabashin kasar don jajantawa iyalan wadanda suka rasa rayukansu, sakamakon mamakon ruwan saman da ya haifar da tsaiko a sufurin jiragen kasa da kuma filayen jirgin sama har na tsawon kwanaki uku.

https://p.dw.com/p/3PceP