Shirin yamma 16.04.2019

Now live
mintuna 60:00
A cikin shirin za a ji cewar jagororin zanga-zangar da ta yi sanadiyyar faduwar gwmanatin tsohon Shugaba Umar al-Bashir a Sudan sun bukaci a rusa majalisar mulkin sojin don maye gurbinta da ta farar hula cikin gaggawa, yayin da Kungiyar Tarayyar Afirka ta yi barazanar dakatar da Sudan daga cikinta idan sojoji basu mayar da kasar ga mulkin farar hula ba.

Kari a Media Center

mintuna 59:59
Duka rahotanni | 13.05.2019

Shirin Yamma na 13.05.2019

mintuna 30:00
Duka rahotanni | 12.05.2019

Shirin safe 12.05.2019

mintuna 59:59
Duka rahotanni | 18.05.2019

Shirin Yamma 18.05.2019