1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 19.05.2019

May 19, 2019

A cikin shirin za a ji cewa, wasu masu yawon bude ido a kasar Masar sun tsallaka rijiya da baya, bayan da suka tsira daga wani harin da aka kai, mutune 17 da ke cikin motar safa sun sami raunika bayan da wani bam ya daki motar da suke tafiya a ciki.

https://p.dw.com/p/3IkfY