1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 20.09.2020

September 20, 2020

Cikin shirin za a ji cewa jam'iyyar PDP ta adawa a Najeriya ce ta lashe zaben gwamna a jihar Edo da ke kudancin kasar. Chadi kuwa ta rasa mayakanta ne a wani hari na mayakan tarzoma. An yi wani sabon gangamin Allah wadai da matakan yaki da corona a Jamus.

https://p.dw.com/p/3ilJz