1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 21.08.2018

Yusuf Bala Nayaya
September 21, 2018

A shirin za a ji a Najeriya rundunar ‘yan sandan kasar ta samu nasarar bankado wasu makudan kudadde da kadarori na kamfanin man fetir na kasar ne da aka boye su a wasu bankuna. Za a ji martanin Birtaniya ga EU kan batun ficewa daga kungiyar.

https://p.dw.com/p/35JvQ