1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 30.07.2019

July 30, 2019

Cikin shirin za a ji cewa 'yan sanda a Najeriya sun ce daga yanzu 'yan Shi'a 'yan ta'adda ne za kuma su kama farautarsu a duk inda suke a kasar. Akwai rahotannin da suka shafi ta'asar Boko Haram cikin shekaru goma da fara hare-hare.

https://p.dw.com/p/3N1eG