1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 30.08.2018

August 30, 2018

Cikin shirin za a ji shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta yi alkawarin taimaka wa kasar Ghana ta fuskar sauye-sauyen tattalin arziki da makamashi ta yadda rayuwa za ta inganta ga 'yan kasar.

https://p.dw.com/p/34495