1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na 23.09.2018

Salissou Boukari
September 23, 2018

A cikin shirin za a ji cewa kimanin mutane 18 suka mutu sakamakon harin da mayakan kungiyar 'yan tawaye ta ADF wadda shugabanninta 'yan asalin kasar Uganda ne suka kai a yankin Beni da ke arewacin Kivu na Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango.

https://p.dw.com/p/35NRe