1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na DW na 03.07.2018

Salissou Boukari
July 3, 2018

A cikin shirin za a ji cewa Shugaba Emmanuel Macron na Faransa ya sauka a wannan Talatar a Abuja babban birnin Tarayyar Najeriya, inda ya gana da takwaransa na Najeriya Muhammadu Buhari a kokarin kara karfafa dangantakar da ke tsakanin kasarsa ta Faransa da kasashen Afirka renon Ingila.

https://p.dw.com/p/30lip