1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 26.08.2017

Salissou Boukari
August 26, 2017

A cikin shirin za a ji cewa daruruwan fararan hulla ne Musulmi 'yan kabilar Rohingyas da ke kasar Myanmar ke ficewa daga kasar ya zuwa kasar Bangladesh dan tsira da rayukansu sakamakon harbe-harbe tsakanin sojoji da 'yan tawaye na Rohingyas.

https://p.dw.com/p/2itxm