1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
December 24, 2020

A cikin shirin za a ji cewa ana shirye-shiryen bikin kirismeti da suka hada da nadin sabbin manyan limaman cocin Katolika da Paparoma Francis ya yi da ma halin matsi tattalin arziki da ke zama kalubale ga bikin Kirsimetin na bana a Najeriya.

https://p.dw.com/p/3nCPl