1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shugaban Burkina Faso ya yi murabus

Salissou BoukariOctober 31, 2014

Bayan matsin lamba daga al'ummar kasarsa, Shugaba Blaise Campaore na Burkina Faso ya sauka da ga mukaminsa, inda a yanzu hafsan-hafsoshin sojan kasar ke rike da akalar mulkin.

https://p.dw.com/p/1DfJt