1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Siyasa a bukukuwan sallah karama

Yusuf Bala Nayaya
June 6, 2019

A Najeriya da Nijar an yi bikin sallah a yanayi na dadi da rashin dadin kamar a Kano saboda rashin hawan daba (Hawan Nasarawa da Dorayi) saboda rikicin sarkin Kano da gwamna.

https://p.dw.com/p/3JwrV
Nigeria Ramadan
Hoto: picture-alliance/AP Photo/G. Osodi