1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tarihi

Sunjata Keita na tsohuwar daukar Mali

Gwendolin Hilse
July 25, 2018

Da sake hada Daular Afirka ta Yamma wacce ta kasance a rarrabe a karni na 13, Soundiata Keita ko Sonjata Keita ya kafa daular da har yau ta yi suna. Soundiata Keita ya kasance jarimi kana jagoran al'umma.

https://p.dw.com/p/324n1