1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taƙaddama tsakanin Pakistan da Indiya

January 9, 2013

Hukumomi Indiya sun gayaci jakadin Pakistan domin ya bayar da baiyani bayan mutuwar wasu sojoji Indiyar a cikin wata musanyar wuta da suka yi da sojin na Pakistan

https://p.dw.com/p/17Gpe
Indian army soldiers patrol near the line of control, the line that divides Kashmir between India and Pakistan, after reported cease-fire violation, in Mendhar, about 110 miles (175 kilometers) from Srinagar, India, Wednesday, Jan. 9, 2013. An Indian army official says Pakistani soldiers crossed the cease-fire line in the disputed Himalayan region of Kashmir and attacked an Indian army patrol, killing two Indian soldiers. While the two nations remain rivals, relations between them have improved dramatically since the 2008 Mumbai siege, in which 10 Pakistani gunmen killed 166 people and effectively shut down the city for days. (Foto:Channi Anand/AP/dapd)
Hoto: dapd

Sojojin na ƙasar ta Indiya sun ce an kashe baradan nasu biyu ne yayin da ɗaya aka datse masa kai;sa'ilin da wata tawagar sojojin da ke yin sntiri akan iyakar ƙasashen biyu ta yi la'akari da cewar sojojin pakistan sun keita iyakar Indiya.

A cikin wata sanarwa da ya fitar mnistan tsaro na ƙasar ta Indiya Anthony Ak ya ce sojojin na Pakistan sun yi aikin gangganci.ya ce ''Abin da sojojin Pakistan ɗin suka yi tsokanace ,na dadatse sasan jigin sojojin na Indiya bayan sun kashe su, ya ce wannan rashin imani ne.

Mawallafi : Abdourahamane Hassane
Edita : Mohammed Nasir Awal