1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 05.07.2017

July 7, 2017

Waiwaye kan tarihin rayuwar shugaban gwamnatin Jamus na farko Konrad Adenauer tun bayan yakin duniya na biyu.

https://p.dw.com/p/2gAqW

Gidan Konrad Adenauer na daukar hankalin masu yawon bude ido daga sassan duniya daban daban. Shirin ya kawo wa masu sauraro cikakken bayani, dangane da abubuwan da masu kayatarwa a gidan tarihin na Konrad Adeneuar da ke Rhöndof a Bad Honnef da ke kusa da birnin Bonn.