1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 09.10.2013

October 10, 2013

Bacewar wakokin gargajiya na Hausa

https://p.dw.com/p/19xVF
Haupt-Tor des Emirs-Palast in Kano. Februar 2008, Kano, Nigeria Copyright: Tanja Suttor-Ba via Thomas Mösch, Leiter Hausa-Programm
Hoto: Tanja Suttor-Ba

A wannan zamanin fasahar kaɗe-kaɗe da waƙoƙin gargajiya na kasar Hausa, sannu a hankali suna bacewa, sakamakon rasuwar da dama daga cikin makada da mawakan, ba tare da samun magadan da za su maye gurbinsu ba.