1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bikin al'adun Afirka a Würzburg

June 11, 2015

Bikin Afirka na 27 a garin Würzburg ya yi armashi.

https://p.dw.com/p/1Fff5

A bikin na bana da ke zama karo na 27, an ba wa sabbin jini mawaka da makada daga nahiyar Afirka damar baje fasahohinsu ga 'yan kallo.