Bikin makiyaya a garin Tende da ke kan iyaka da arewacin jihar Agadez.
https://p.dw.com/p/1BQ5R
Talla
A kowace shekara makiyaya a wannan yanki kan gudanar da bikinsu inda suke amfani da wannan damar wajen gabatar da bukatunsu ga mahukuntan kasar ta Nijar.