1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 17.12.2014

December 22, 2014

Shirye-shiryen bikin Kistmetti a Jamus

https://p.dw.com/p/1E8TL

Kasuwannin sayar da kayakin Kirsmetti na daga cikin dadaddun al'adun Jamusawa da ke kara wa bikin na shekara-shekara armashi.