1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 18.02.2015

February 20, 2015

Bikin al'adun Karnival a Jamus.

https://p.dw.com/p/1Ef2S

A ranar Litinin 16 ga watan Fabrairu bikin shekara shekara na al'adun Karnival a wasu sassan Jamus ya kai kololuwarsa tare da yin fareti mai kayatarwa a wasu birane da garuruwan yankunan da ke bakin tekun Rhein.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani