1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba ka Lashe 18.10.2017

Yusuf Bala Nayaya
October 19, 2017

Zargin maita a kasar Hausa kan yi sanadi na halaka mutane ko azabtarwa.

https://p.dw.com/p/2mA9F

Yadda a ke gudanar da dabi'ar maita a kasar Hausa da ma yadda malamai ke fassara wannan dabi'a. Kana a ji matsayin wadanda ke aikata haka da masu gallaza musu a doka a Najeriya.