1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 21.01.2014

January 24, 2014

Taimaka wa dalibai masu sha'awar kafa kamfani

https://p.dw.com/p/1Awkl
Hoto: picture-alliance/dpa

Wasu jami'o'i a Jamus sun bullo da tsare-tsare na tallafa wa dalibai masu sha'awar kafa kamfanonin kansu, a wani mataki na magance fargabar da ke zukatun masu son kafa kamfanonin kansu.