1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: (22.04.2015)

April 24, 2015

Matsalar talauci a Jamus.

https://p.dw.com/p/1FEJl

Duk da karfin tattalin arzikinta, rahotannin sun nuna cewa Jamus na fama da amtsalar karuwar yawan matalauta a cikin kasar.