1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 26.02.2014

February 27, 2014

Turkawa a Jamus da jana'iza ta Musulunci

https://p.dw.com/p/1BH7q

Da yawa daga cikin Turkawa 'yan ci-rani da suka kwashe shekaru gommai a Jamus sun fi son a yi musu jana'iza a kasarsu ta asali idan rai ya yi halinsa. Sai dai matasansu ba su da irin wannan ra'ayi.