1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 26.09.2013

September 26, 2013

Bikin makiyaya na lasar gishiri a Agadez.

https://p.dw.com/p/19oge
Tamikrest Musikgruppe Tamikrest - Tuareg aus dem Norden Mali
Hoto: Tamikrest

Kamar a kowace shekara a bana ma makiyaya daga ko ina cikin Nijar har ma daga wasu kasashen yammacin Afirka sun halarci bikin lasar gishiri ko kuma sallar Cur Salee a yankin N'Gall dake jihar Agadez ta jamhuriyar Nijar.