1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Karancin masu hawa mota a kasar da ke kera motoci

November 19, 2019

Shirin Taba Ka Lashe ya gano yadda masu hannu da shuni dama manyan ma'aikata basu damu da mallakar mota ba a kasar Jamus da ke sahun gaba a kera motoci a duniya.

https://p.dw.com/p/3TKco

A kasar Jamus, wani bincike ya gano yadda masu hannu da shuni da manyan ma'aikata ya zuwa 'yan kasuwa, basu damu da mallakar motar hawa ba duk da cewa kasar na daya daga cikin kasashen duniya da ke kera motoci. A saurari shirin don jin dalilin yin hakan.