Taba Ka Lashe

Now live
mintuna 09:44
Batun ficewar Birtaniya daga Turai na tasiri wajen sauya rayuwar 'yan Birtaniya masu sayar da kayakin Turawan Ingila a Jamus, wannan lamari ya sanya da dama cikin 'yan Birtaniya neman samun takardun zama Jamusawa.