1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amfani da majigi yayin rijistar zabe

Issoufou Mamane LMJ
October 16, 2019

A Jamhuriyar Nijar, hukumar zabe mai zaman kanta ta kasar CENI ta fito da wani sabon tsari na amfani da majigi domin wayar da kan masu yin rijistar zabe yadda za su bi ka'idodjin rijistar daki-daki.

https://p.dw.com/p/3ROG4